<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 1) Ku zo ku kama hanya zuwa gidan Allahnmu
 Ku shiga jirgin Yesu, ba za ku ɓace ba
 Ku zo ku kama hanya, ku bar zunubanku!
 Ta wurin jinin Yesu, ku sami cetonku.

[V2]
 2) Shi ne babban matuki, Shi ne Mai Cetonmu
 Ya bada ransa duka don dukan ɓatattu.
 Zai kai ku gidan Allah, ba za ku ɓace ba!
 Zai cika ku da murna, rai na har abada.</lyrics>
<title>Ku Shiga Jirgin Yesu LW451</title>
<hymn_number>451</hymn_number>
</song>